Ring ring

Susan John - Kauna Lyrics »

1. Don kaunar yesu ya mutu a giciye Don kaunar yesu ya ba da rayuwansa 2. Don kaunar yesu ya bada rayuwansa 3. Kauna, kauna, kaunar sa ba bu iyaka 4. Lalalaala laalla lala Lalalaala laalla lala Lalalaala laalla lala 5. Kauna kauna (Love love) Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary)

6.Kauna kauna (Love love) 7. Kaunar sa babu iyaka (His love has no boundary) 8. Tana da Fadi da girma (It's wide and great 9. Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary) Tana da zurfi da girma (It's deep and great) Kaunar sa Babu iyaka 10. Lalalaala lalala Lalalaala lalala Lalalaala lalala Kauna Mai iko (Love that's powerful) Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary) Kauna Mai karfi (Love that's strong) Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary) Tana da Fadi da girma (It's wide and great) Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary) Tana da zurfi da girma (It's deep and great) Kaunar sa Babu iyaka (His love has no boundary) Kauna Mai tsarki (Love that's pure)
This post has no comments - be the first one! Susan John - Kauna Lyrics »